Listen and download latest Gospel song from Blessed Beatrice. ( Dutsen cheto na ) a song in Hausa dialect.
Lyrics
Dutsen cheto na
Almasihu na yi maka sudja
Dutsen cheto na
Almasihu Yesu na wa
Dutsen cheto na
Your the lifter of my head
Dutsen cheto na
Kai ka dai ne ka isa yabo
Dutsen cheto na
Kai ka dai ne ka isa yabo
Dutsen cheto na
Kai ka dai ka isa yabo
Sarkin sarakuna
Sarkin sarakuna
Sarkin sama
Sarkin sama
Sarkin sarakuna
Sarkin sarakuna
Sarkin sama
Sarkin sama
Na baka godiya
Na baka godiya
Na baka sujada
Na baka sujada
Na baka yabo
Na baka yabo
Kai ka dai ne ka isa yabo
Kai ka dai ne ka isa yabo
(Yes Jesus) kai ka da ne ka isa yabo
Kai ka dai ne ka isa yabo
Kai ka dai ne ka isa yabo
Kai ka dai ne ka isa yabo
Bride
Yabo na ka ne
Girma na ka ne
Sujada na ka ne
Yabo na ka ne
Yabo na ka ne
Girma na ka ne
Sujada na ka ne
Yabo na ka ne
Godiya
Godiya
Godiya
Godiya
Godiya
Godiya
Godiya
Godiya
Kai ka dai ne ka isa yabo
Kai ka dai ne ka isa yabo
Ka ka dai ne ka isa yabo
Related posts:

Album: I pledge Allegiance by Joy Oshiozuwe

Music: Daniel Ojo – Great Are You Lord Ft. Darrell Walls

Music: Lawrence Oyor – Thy Kingdom Come Ft. Prophet Joel Ogebe

Download: Ese by Jb Juwon

Music: El Channun El Rachum God of Grace By Kesi Vic ft Augusta ifeanyi

Pst Pej _ Honor You _ Mp3 Download

Download: ASCEND Mixtape by Gospeljamzmp

Music + Video: Moses Bliss _ Baba oh

Music: Ekene by Zion Voice













