Music: Blessed Beatrice – DUTSEN CHETO NA

Listen and download latest Gospel song from Blessed Beatrice. ( Dutsen cheto na ) a song in Hausa dialect.

DOWNLOAD MP3 HERE

Lyrics

Dutsen cheto na

Almasihu na yi maka sudja

Dutsen cheto na

Almasihu Yesu na wa

Dutsen cheto na

Your the lifter of my head

Dutsen cheto na

Kai ka dai ne ka isa yabo

Dutsen cheto na

Kai ka dai ne ka isa yabo

Dutsen cheto na

Kai ka dai ka isa yabo

Sarkin sarakuna

Sarkin sarakuna

Sarkin sama

Sarkin sama

Sarkin sarakuna

Sarkin sarakuna

Sarkin sama

Sarkin sama

Na baka godiya

Na baka godiya

Na baka sujada

Na baka sujada

Na baka yabo

Na baka yabo

Kai ka dai ne ka isa yabo

Kai ka dai ne ka isa yabo

(Yes Jesus) kai ka da ne ka isa yabo

Kai ka dai ne ka isa yabo

Kai ka dai ne ka isa yabo

Kai ka dai ne ka isa yabo

Bride

Yabo na ka ne

Girma na ka ne

Sujada na ka ne

Yabo na ka ne

Yabo na ka ne

Girma na ka ne

Sujada na ka ne

Yabo na ka ne

Godiya

Godiya

Godiya

Godiya

Godiya

Godiya

Godiya

Godiya

Kai ka dai ne ka isa yabo

Kai ka dai ne ka isa yabo

Ka ka dai ne ka isa yabo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

YouTube